TOP
英國出版界指標大獎肯定!A.F. Steadman 獲年度作家,《史坎德》系列帶你踏上熱血奇幻旅程
Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula: Bisharan Luka: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal
滿額折

Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula: Bisharan Luka: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

商品資訊

定價
:NT$ 715 元
無庫存,下單後進貨(到貨天數約30-45天)
下單可得紅利積點 :21 點
商品簡介

商品簡介

Ko kin taɓa jin kamar ba mai ganin ki? Ko kin taɓa jin kamar ba wanda ya san menene ke tafiye da ke ko ya damu da ke? Muna so a gan mu, a kula da mu, kuma a san mu, amma wassu lokuta bamu san inda zamu juwa ba. Rayuwa na cike da damuwowi da dama kuma wataran sai mu kan rasa abin yi sai mu ji ba mu da kowa. "Don Ɗan Mutum ya zo ne musamman garin neman abin da ya ɓata, yă cece shi kuma." - Luka 19:10 Duk abin da mu ke ji, Mu na da Allah da ke ganin mu, wanda Ya san mu, wanda Ya na kula da mu. Ya aiko da Ɗan Shi domin Ya nemo mu a duk inda mu ke, domin Ya lura da a lokacin da mu faɗa ciki, kuma Ya san muraɗin zuciyar mu. Yesu Ya ba da ran Shi domin mu san Shi kuma mu samu rai na har abada da Shi. A cikin Bisharan Luka, za mu labarin rayuwan Yesu. Luka ya nuna mana girman yadda Yesu Ya na gani, Ya sani, Ya na kuma kula da mutanen Shi. Yesu so da dama Ya kan yi duk abin da zai iya domin Ya taimake masu bukata kuma Ya nemo ɓatattu. Wannan bisharan ya nuna mana menene ainihin ma'anar bin Yesu da kuma abin da za mu biya domin mu bi Shi. Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula: Bisharan Luka binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida wadda aka shirya domin ya taimake mu gane wanene Yesu, da yadda Ya ke lura da mutanen Shi, da kuma yaya bin Shi ya ke. A cikin wannan binciken, za mu gan yadda za mu san Yesu mu kuma sa bangaskiyan mu a cikin Shi, ko da wani yanayi ne mu ka samu kan mu. Mu haɗa kai tare cikin wannan binciken da littafi, ko ta yanan gizi, ko kan app na Love GOD Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula da rubuce rubuce da kuma jama'a, yayinda mu ke tafiya cikin wannan Bisharan Luka kuma mu na kara matso kusa da Mai Ceton mu mai gani, Ya sani, kuma Ya na kula.

購物須知

外文書商品之書封,為出版社提供之樣本。實際出貨商品,以出版社所提供之現有版本為主。部份書籍,因出版社供應狀況特殊,匯率將依實際狀況做調整。

無庫存之商品,在您完成訂單程序之後,將以空運的方式為你下單調貨。為了縮短等待的時間,建議您將外文書與其他商品分開下單,以獲得最快的取貨速度,平均調貨時間為1~2個月。

為了保護您的權益,「三民網路書店」提供會員七日商品鑑賞期(收到商品為起始日)。

若要辦理退貨,請在商品鑑賞期內寄回,且商品必須是全新狀態與完整包裝(商品、附件、發票、隨貨贈品等)否則恕不接受退貨。

定價:100 715
無庫存,下單後進貨
(到貨天數約30-45天)

暢銷榜

客服中心

收藏

會員專區